Wq/ha/Alice Bailey
Alice Ann Bailey (an haifi da suna Alice La Trobe-Bateman; June 16, 1880 – December 15, 1949), ta rubuta littattafai fiye da guda ashirin da hudu a kan dabarun rashin tsufa.
Zantuka[edit | edit source]
- Zai sake bayyana kuma ya jagorancj mutane zuwa wayewa da yanayi na sani wanda zai sanya alaka tsakanin mutane da kuma hadin kai na duk duniya a wajen kyautatawa kowa da kowa zai zamo muhimmin al’amari na duk duniya.