Yanar gizo
Appearance
IP network (en) | |
| |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
telecommunications network (en) |
Farawa | 29 Oktoba 1969 |
Suna saboda |
internetworking (en) |
Ta biyo baya |
Internet2 (en) |
Wanda yake bi |
Bildschirmtext (en) |
Karatun ta |
communication studies (en) |
Mai ganowa ko mai ƙirƙira |
Vint Cerf (en) |
Tarihin maudu'i |
history of the Internet (en) |
Gudanarwan |
internaut (en) |
Amfani wajen |
internaut (en) |
Uses (en) |
Internet Protocol (en) |
Complies with (en) |
Internet Protocol (en) |
Intanet ko Yanar gizo: Ta kuma kasan ce wani irin tsari ne na harhade-harhaden na'urorin duniya a bisa bangare guda domin sadar da junansu a bisa dogon zango ba tare da hadakar waya a tsakani ba (wireless). Biliyoyin na'urorin computa ne ke jone da juna a babban turken internet a duniya.
Tasirin intanet[gyara sashe | gyara masomin]
Tasirin intanet kan rayuwar Yan'adam dai fasaha ce da wasu masana ke cewa ta sauya fasalin yadda ake gudanar al'amuran rayuwa a duniya gaba daya, har ta kai wasu na cewa sun fara mantawa da ko yaya rayuwa take kafin zuwan Intanet.[1]