Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
North Dakota ko Dakota ta Arewa jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta alif1889.
Babban birnin jihar North Dakota, Bismarck ne. Jihar North Dakota yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 183,843, da yawan jama'a 760,077.
Gwamnan jihar North Dakota Doug Burgum ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2016.
-
Tutar North Dakota
-
Taswiran North Dakota
-
Babban hanya a da a jihar North Dakota
-
Ofishin bayanai a North Dakota
-
Masana'anta a North Dakota
-
Ma'aikatan Titin Railway na Arewacin Pasifik suna aiki, matakin gini da shimfida hanya a yammacin North Dakota, 1880
-
Veterans Memorial - Arnegard North Dakota - 2013
-
Red river grand forks
-
Ingersoll School & Monument, Underwood, North Dakota.