www.fgks.org   »   [go: up one dir, main page]

Jump to content

Turanci

Daga Wiktionary
An daina tallafawa sigar da ake bugawa kuma tana iya samun kurakurai na fassarar. Da fatan za a sabunta alamun binciken mai binciken ku kuma da fatan za a yi amfani da aikin bugun tsoffin ayyukan a maimakon.

Hausa

TuranciAbout this soundTuranci  yare ne na mutanen ƙasar birtaniya kuma yare ne da ake amfani da shi a faɗin duniya. Yaren Turanci yafi Kowane yaren duniya mafiya yawan masu Magana da shi. shine babban yare yanzu a duniya.

Misali

  • Indo najin turanci.
  • Makarantar sakandare sunfi yin turanci.
  • Banson kalmar turanci me tsawo.

fassara

  • Turanci: English
  • Larabci: إنكليزية