www.fgks.org   »   [go: up one dir, main page]

BBCHausa.com
Inglishi
Larabci
Faransanci
 
 
An sabunta: 26 Yuni, 2009 - An wallafa a 20:38 GMT
 
marigayi Michael Jackson
Shugaban Amurka Barack Obama ya bi sahun sauran duniya wajen mika ta'aziyya game da rasuwar mawakin nan, Michael Jackson wanda ya rasu ranar alhamis yana da shekaru hamsin.
 
YANAYI
 
Hasashe
Latsa nan don ganin yanayi a birane daban-daban.
 
 
SAKONNIN MASU SAURARO
Shugaba Paul Biya na Kamaru, mun ga irin naka salon mulkin, ka barwa wani ya taka nasa salon tunda ba gado bane.
Ana ci gaba da juyayin mutuwar shahararren mawakin nan na Amirka, Michael Jackson, wanda ya cika jiya a Los Angeles, yana da shekaru hamsin a duniya.
 
Shahararren mawakin nan Michael Jackson ya rasu a birnin Los Angeles,bayan shidewarsa a gidansa,ya cika a Asibiti bayan da jamian lafiya na gaggawa suka kasa shawo kan lamarin a gidansa.
 
 
 
 
 
Bayanan kasuwa:

Daraja

Bambanci
 FTSE 4241.01 -11.56
 Dow Jones 8438.39 -34.01
 Nasdaq 1838.22 +8.68
Rashin alhaki: akwai jinkiri a dukkan alkalumman kasuwa na akalla minti 15

 
  Game da mu|Tuntube mu
 
BBC Copyright Logo
 
^^ Koma sama
 
  Labarai | Yanayi
 
  BBC News >> | BBC Sport >> | BBC Weather >> | BBC World Service >> | BBC Languages >>
 
  Taimako | Tuntube mu | Tsare Sirri